=N=1,000

Karamin Kunshi

Sannu bata hana zuwa!

=N=2,000

Matsakaicin Kunshi

San Kowa!

=N=3,000

Babban Kunshi

Babban Goro!

=N=4,000

Kunshi Na Musamman

Riba Ga Masayi!

Karin Armashi Ga Sana'o'in Ku

Kara armashi wajen tallata sana’ar ka / ki ta hanyar kebantattun tsare-tsaren dake kasa;

  • =N=400 Zababbun Sana'o'i
  • =N=100 Ya kunshi Talla cikin fasahar HTML
  • =N=100 Ya kunshi Kididdigar Maziyar ta
  • =N=200 Fitattun Rukunnai
  • =N=200 Taswirar Google

Jimillar Kudin da za'a biya:

=N=1,000 Na Kwanaki 365
1
Karamin Kunshi
Bayanin Sana'a

Shigar da Sana'a

Da zarar an cike dukkan guraben dake kasa da wannan bayani, sana’ar ka / ki ta shiga cikin wannan shafi na Kasuwancin Zamani sai dai baza ta bayyana kowa ya gani ba har sai an biya kudin tsarin da aka zaba. Kafin nan za’a iya duba bayanan da aka shigar a tsanake domin yin gyara idan akwai kuskure.

Idan ka/kin kasance mamba ne/ce a wannan shafi yana da kyau ka/ki yi shiga in ba haka ba zamu yi maka/ki sabuwar rajista da wannan adreshin imel da aka shigar a kasa;

A raba tsakanin kalmomin binciken da alamar wakafi (,)

=N=

Za ku iya saka farashin kayan ku, yadda ma buƙata zasu gani.

Za ku iya saka adreshin shafin yanar gizo, domin bada dama ga maziyarta.


Za'a iya zabar abubuwan da za'a dora kimanin guda 3
jpeg/ gif
Guri ko Adreshi a taswira; Kasa: Jiha/Yanki: Birni:
I agree to the website terms and conditions