Kasidu
Me kalmar Blog take nufi?
January 18, 2016 Fasahar Zamani
Na rubuta wannan bayani a bisa yadda wasu suka bukataBlog kalama ce data samo asali daga cikakkiyar Kalmar da ake kira WEBLOG. Wanda ma’anar wannan kalma shine rubutaccen ala’amari musamman na k Cigaba da karatu
Kasuwanci A Yanar Gizo
March 7, 2014 Dogaro da Kai
Itace sabuwar hanyar gudanar da harkokin saye da sayarwa a shafukan yanar gizo cikin ilimin fasahar sadarwa ta zamani. Ta hanyar kasuwancin zamani za’a iya aiwatar da sana’o’i masu yawan gaske. Cigaba da karatu