Gidajen Gyaran Jiki

An sami sakamko 2 wanda yayi daidai da wannan bincike.

turaren wuta

Posted 03 shekaru 10 watanni 25 kwanaki 16 sa'o'i 47 mintina 46 dakikoki ago. 2,104
Finah mai turaruka na wuta da na ruwa da na colecture, humra fara, baka, jar humra, dilka, kurkur, da gyaran jikin amarya, kwalliyar amarya, mayafai, takalma, yari, sarka fashion, sabulu, freshner, mo
Unknown
turaren wuta

Posted 03 shekaru 10 watanni 25 kwanaki 16 sa'o'i 47 mintina 53 dakikoki ago. 2,551
Ni Farida Sani (Suhaila) ina sayar da turaren wuta mai kamshi kamar gab-gab, na tsungunno, Mai aya na turara kaya, sai halut na daiku da hawi da garin halut, sai uwa uba humra. Akwai humra ta farce da
Unknown