Masu Koyar da Sana'ar Saka

An sami sakamko 1 wanda yayi daidai da wannan bincike.

fallback-no-image-37

Posted 03 shekaru 08 watanni 17 kwanaki 15 sa'o'i 25 mintina 53 dakikoki ago. 1,608
Ni Mama Mai Saka da Dinkin Jakunkuna Ina Dinkin Kaya Na mata da yara, Ina sakar kayan sanyi sannan kuma ina dinkin kawatattun Jakunkunan kwalisa na mata manya da kanana. No. 321 Kwanar Mai Kwakwa Layi