Masu Siyar da Kayan Sawa Na Maza

An sami sakamko 1 wanda yayi daidai da wannan bincike.

fallback-no-image-60

Posted 03 shekaru 08 watanni 17 kwanaki 16 sa'o'i 15 mintina 10 dakikoki ago. 355
Sunana Gambo Maigari. Na ksance ina sana’ar siyar da kayan sawa irin na zamani domin gayu ko ince “yan kwalisa. Kayayyaki kamar irn su Jeans, T-Shirt, Paky Shirt, Fitted, Shoes da sauransu