Mawakiya

An sami sakamko 1 wanda yayi daidai da wannan bincike.

fa'iza badawa

Posted 03 shekaru 02 watanni 27 kwanaki 17 sa'o'i 22 mintina ago. 801
Ni Fa’iza Badawa, ina rera wakoki irin na zamani, kama daga na Na yabon Manzon Allah, Soyayya, Finafinan Hausa, Siyasa, Tallace-tallace (Jingle) da Sauransu.