/ / 430

Private Message
Advert #1772

additional contact options
Kano - Nigeria

A JSD Ventures Muna aikin dab’i wato buga littattafai, takardu, posta, kalanda, aikin sayin bod na ‘yan siyasa da makamantansu, haka kuma muna aikin daukar hoto da wankewa a take. JSD Ventures, Kamfanine mai haifar kamfanoni, Muna siyar da Injinan Kamfani kowanne iri, Muna Hada kamfani, Muna Kafa Kamfani (Installation), Muna koyar da yadda ake gudanar da kamfani da Bibiyar harkokin kamfani (Auditing), Muna samar da fili ko ginannen Wajen Kafa kamfani, Muna tashin tsoho da Mataccen Kamfani. Za’a iya neman mu adu lokacin da ake da bukatar aiyukan mu akan lambobin wayoyin mu dake wannan gurbi:

Lambar Waya 08057759044, 08062277599
nisa 1,637 Kilomita
Adreshi Kano - Nigeria