/ / 714

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #33

additional contact options
Sharada Road, Kano, Nigeria

1.MUNA DAUKAR HOTO A CIKIN STUDIO
2. MUNA DAUKAR HOTUNAN BIKI KAMAR AURE, SUNA DA SAUKAR KARATUN ALKUR’ANI MAIGIRMA.
3. MUNA DAUKAR HOTO NA PASSPORT (ONE MINUTE)
4. MUNA DAUKAR HOTON BIDIYO
5. MUNA MAI DA TSOHON KASET NA BIDIYO ZUWA CD
6. MUNA SHIRYA WAJEN BIKI, KAMAR GADON KAMU DA SAURANSU
7. MUNA GYARA TSOHON HOTO

 

Lambar Waya 08191665829
nisa Unknown
Adreshi Sharada Road, Kano, Nigeria