/ / 814

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #54

additional contact options
Kofar Gadon Kaya, Kano, Nigeria

Abdurrahim Gadon Kaya ina koyar da sana’o’i na zamani kamar su; Furanto, Bournvita, Manshafawa da Yoghourt duk akan farashi mai sauki idan duka za’a koya sai a bada naira dari biyu #200 idan kuma daya za’a koya naira hamsin #50 kuma muna siyar da littafi na koyar da sana’o’i wanda komai da komai yana ciki basai ansha wahalar koyo ba akan kudi naira #150 kuma idan mutum yana bukatar koyo sai ya zo Gadon Kaya bayan gidan maitangaran, layin zaki street gida mai lamba 1099 ko kuma a buga lambar waya.

nisa Unknown
Adreshi Kofar Gadon Kaya, Kano, Nigeria