/
/ 1,404

Private Message
Advert #1949

additional contact options
Jaen Layin gidan mai gari daura da masallacin Juma'a Kano

Ni Abubakar Yahaya Adam a shagona Munayin dinkin maza da na Mata kala daban daban, kamar haka;

  • Aikin Sama
  • Chinko
  • Phoenix
  • Da Sauaran su

Dinkin Shadda da Senegalese, aikin Dubai munayin sa muna siyar wa, kuma muna kai aiyuka duk inda kuke bukata. Muna karbar aiyuka sannan idan mun gama mu kai muku duk inda kuke bukata.

 

Muna dinka;

  • Shadda
  • Atamfa
  • Lesi-lesi
  • Materials
  • Da Sauran su…
Lambar Waya 07062462962, 09038937777, 08160320336
nisa Unknown
Adreshi Jaen Layin gidan mai gari daura da masallacin Juma'a Kano