/
/ 521

Private Message
Advert #1785

additional contact options
Kano - Nigeria

Ina Uwar Gida da Amarya da ma’abota girki musamman na gargajiya har ma dana zamani? Ga sauki ya samu, kasancewar ni Amina Muhammad Balarabe nayi kokari wajen zamanantar da sana’a ta, na alkinta busassun kayan miya a cikin sacet-sacet domin saukaka amfani da su:

  • Bushashshiyar Kuka
  • Bushashshen Tattasai
  • Bushashshiyar Kubewa
  • Garin Daddawa
  • Da sauran su…

Kuma akwai rahusa a sana’ata.

 

 

Kasa Nigeria
Jiha/Yanki Kano
nisa 1,637 Kilomita
Adreshi Kano - Nigeria