/ / 692

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #50

additional contact options
Kurna Asabe Opposite Gobirawa Special Primary School, Kano.

Sunana Auwalu Aminu (Dan Iya) kuma ina Sana’ar Adashi irin na kati a kalla na sami shekaru masu yawa ina gudanar da wannan sana’a.

Sannan kuma ina bada bashin kayan Abinci ga Ma’aikata da kuma sauran Jama’a masu bukata, wanda zasu ringa biya a hankali.

Sannan kuma akwai tsare-tsare, dokoki da ka’idoji wajen mu’amalar cinikayya. Ina da rahusa. Domin karin bayani sai a kira lambar wayar dake kasa ko sakon imel.

Kuma Ina zaune a Kurna Asabe Opposite Gobirawa Special Primary School, Kano.

Lambar Waya 08026512815
nisa Unknown
Adreshi Kurna Asabe Opposite Gobirawa Special Primary School, Kano.