/
/ 1,411

Private Message
Advert #1787

additional contact options
Dorayi, Kano - Nigeria

Dararrafe Vocational Training Center: Wata cibiya ce ta fito domin tallafawa mata da matasa domin samun sana’o’in dogaro da kai. Wannan cibiya mai albarka tana koyar da sana’o’I ma banbanta domin samun tudun dafawa.; kuma muna da kwarrarun malamai domin baiwa dalibai training a wannan cibiya mai albarka. Kuma muna koyarda sana’o’I guda goma domin dogaro dakai wajen samun abun yi domin magance zaman kasha wando.

 

Sana’o’in da muke koyarwa sune kamar haka;

  • Sana’ar dinki da tarbiya wata hudu (4)
  • Sana’ar Jaka/takalmi da tarbiyya wata (4)
  • Sana’ar nterio decoration da tarbiyya wata hudu (4)
  • Sanaar yari da sarka wata (4)
  • Sana’ar rini da tarbiyyar wata hudu (4)
  • Sana’ar saka da tarbiyya wata hudu (4)
  • Sana oi da tarbiyyar wata hudu (4)
  • Ajin Baby set da tarbiyyar wata hudu (4)
  • Air freshnener/ Car Wash, / Shampoo, Wata hud (4)
  • Sana’ar sabulu da man shafawa da tarbiya wata hudu(4)

Jama’a wannan kadan daga cikin sana’o’in da muke koyarwa kenan. Kuma duk abinda ka zaba muna da kwararrun malamai da zaku zama kwarraru akan abinda ka zaba. Domin neman kari bayani sai a nememu a wannan lambobi wayar da ke wannan gurbi

Himma bata ga rago.

Lambar Waya 08032981806, 08037809268
Kasa Nigeria
Jiha/Yanki Kano
nisa 1,626 Kilomita
Adreshi Dorayi, Kano - Nigeria