/ / 397

Private Message
Advert #60

additional contact options
31/32 Bello Road along Malam Kato Way

Sunana Gambo Maigari. Na ksance ina sana’ar siyar da kayan sawa irin na zamani domin gayu ko ince “yan kwalisa. Kayayyaki kamar irn su Jeans, T-Shirt, Paky Shirt, Fitted, Shoes da sauransu…

Ina da rahusa/ihsani cikin kasuwanci na.

 

Kasa Nigeria
Jiha/Yanki Kano
nisa 1,632 Kilomita
Adreshi 31/32 Bello Road along Malam Kato Way