/
/ 2,550

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #39

additional contact options
Kano, Nigeria

Ni Farida Sani (Suhaila) ina sayar da turaren wuta mai kamshi kamar gab-gab, na tsungunno, Mai aya na turara kaya, sai halut na daiku da hawi da garin halut, sai uwa uba humra. Akwai humra ta farce da farar humra da baka, sai kwalacca da sauransu.

Sannan muna wa amare gyaran jiki wato; dilka da kurkur da turara amare. Kuma mukanzo har gida domin gyara amarya ko amare. Idan za’a tuntubemu ta lambar waya.

Lambar Waya 08099582241
nisa Unknown
Adreshi Kano, Nigeria