/
/ 2,463

Private Message
Advert #1783

additional contact options
Goron Dutse Kano - Nigeria

Gargajiyar Mu a Kwano: Muna sarrafa abincin gargajiya iri-iri, kama daga kan, Alkubus, Dashishi, Danwake, Tuwon dawa, tuwon shinkafa, Tuwon alkama, Tuwon gero, Tuwon masara, Bandashen Gurasa, Wake da Gero, Danbum masara, ko na shinkafa. Dashishi, Tubani da duk wani abinci nau’in gargajiya…

Kana da zabi akan irin miyar da kake so, akwai Kuka, Kubewa, Zogale, Ayoyo da Miyar kwakwar manja, Miyar wake, Miyar gyada, Miyar awara da Miyar taushe.

Abangaren ciye-ceye ma ba a barmu abaya ba,muna da kantu mai gishiri da mai sikari, Gyada mai gishiri da mai sikari, fashe, bizir, kwakumeti, gullisuwa, iloka, alewar dinya, alewar yaji da sauransu…

Munayin duk irin abincin da aka zaba kuma har mukai muku inda kuke so koda wata jiha ce cikin fadin kasar mu najeriya, muna kwangilar ciyar da mutane barkatai kamar yadda aka bukata kuma akan lokaci.

Alkawari shine taken mu, kada mubar gargajiya, kowa ya bar gida, gida ya bar shi.

Ga masu bukata aa a iya samun mu a goron dutse layin dake kallon gidan zakka, layin mai unguwar yelwa ko akira lambar waya: 08108421775 ko 07067372870.

Mun Gode!!!

Lambar Waya 08108421775 ko 07067372870
Kasa Nigeria
Jiha/Yanki Kano
nisa 1,631 Kilomita
Adreshi Goron Dutse Kano - Nigeria