/
/ 847

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #2124

additional contact options
Na'ibawa U-turn, Dan-shana Road, Gadar Karfe street

Gida ne mai tsarin drive-in rubber ceiling, sliding glass windows no tiles wanda yake dauke da palour mai badaki a ciki, dakunan kwana uku (3), Ban dakuna uku, kitchen da kuma store.

Drive-in yana dauke da palour da bandaki, filin tsakar gida na dauke da dakuna biyu da bandaki  da wadataccen filin da idan ana da bukata za a iya gina Karin palour  da kuma daki, sannan akwai corridor wanda yake da kitchen da store da kuma wani daki da kuma hanyar shigowa gidan (kari akan drive-in).

Gidan yana: Na’ibawa U-turn, Dan-shana Road, Gadar Karfe street

Ga mai bukata ko neman karin bayani sai a tuntubi Malam Nura Abbas Ahmad dake unguwar na’ibawa akan lambar waya: 08037230819 ko ta hanyar imel n.a.abbas2000@gmail.com

 

Lambar Waya 08037230819
Kasa Nigeria
nisa 1,628 Kilomita
Adreshi Na'ibawa U-turn, Dan-shana Road, Gadar Karfe street