/ / 1,028

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #56

additional contact options
Kano - Nigeria

ISHAQ YUSIF (GNLD PRODUCTS DISTRIBUTOR) Kamfanin GNLD ya kasance babban kamfani daga cikin manyan kamfanoni na duniya, kuma yayi fice wajen samar da kayayyakin amfanin yau da kullum kama daga; Kayan abinci wadanda suke dauke a sinadarai masu gina jiki, mayukan shafawa masu kyau da inganci wajen kula da gyara fata, magunguna masu inganci wajen kula da lafiya sannan kuma kamfanin yana samar da ayyuka ga masu sha’awar dillancin kayan kamfanin, irin kasuwancin da akeyi na zamani wato NETWORK BUSINESS da sauransu…

Ga masu bukatar wadannan kayayyaki ko kuma sha’awar shiga cikin wannan tsarin na kasuwanci/dillancin wadannan kayayyaki, sai a tuntube ni ta lambar waya da ke kasa:-

nisa Unknown
Adreshi Kano - Nigeria