/
/ 501

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #2042

additional contact options
Naibawa Yallemo, Kumbotso, Nigeria

Mun kware wajen samar muku da ingantattun kayan kamshi na miya masu azazzala mai gida cin abinci. To Amarya ko Uwar gida in kina da bukatar tauraruwa a wajen mai gida sai kifara amfani da kayan kamshin girki na Habiba Enterprises.

Muna sarrafa sarrafa Hodar Kori (Curry Powder) da spices powder, Garlic powder sannan muna sarrafa hadadden garin yajin daddawa mai dadin danadano. Ana iya samunsu acikin mazubi manya da kanana.

Bayan haka kuma muna samar da hadaddun turarukan wuta da na humrah nau’i-nau’i. Muna da Tattabaru suma nau’i-nau’i. Muna siyar da Hijabai, Huluna na adon Mata yara da manya.

Za’a iya samun kayan mu a lamba 341 Na’ibawa Yallemo wailari Primary Kumbotso Kano

Sai kunzo!!!

Lambar Waya 08037431871 ko 08087973826
Kasa Nigeria
nisa 1,626 Kilomita
Adreshi Naibawa Yallemo, Kumbotso, Nigeria
Kwayoyin bincike