/ / 539

Private Message
Advert #58

additional contact options
Kano, Nigeria

Ni, Hajiya Amina Abdullahi ina da fahimtar yadda za’a sarrafa shara har a kaiga an sami abin amfani a cikinta. Kasancewar yadda shara tayi yawa kusan ko ina, shine ya sa nayi zurfin tunani wajen samar da mafita akan yadda za’a sarrafa kowacce irirn shara.

Kuma a shirye nake da bada gudummawa wajen bada shawarwari ga duk mai bukata, kama daga kamfani har zuwa gwamnati.

nisa Unknown
Adreshi Kano, Nigeria