/
/ 485

Private Message
Advert #2015

additional contact options
Goron Dutse kano

A Hanif Interior Decoration Mun Shahara Waje tsarawa da kawata gidaje da wajen tarurruka. Dagacikin abubuwanda muke samar wa akwai labulaye na alfarma, Zannuwan gado na alfarma, Kayan shimfidar jarirai. Atakaice dukkanin anau’in kayayyakin kawa na Labarawa da Turawa. Da sauran su. Za’aiya ganin hotunan kayayyakin da mukeyi.

Bugu da kari muna koyar da sana’o’i na dukkanin abubuwan da muke yi.

Za ‘a iya samun mu a ofishin mu dake jakara gyaranya gidan dallami garna, ko kuma Gwauron Dutse Mai Aduwa Masallacin lawan gidan su Bush da Baban Biyu.

Sai Kun zo!!!

Lambar Waya 08130962333, 09031319926, 08133327893
nisa Unknown
Adreshi Goron Dutse kano