/
/ 777

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #2133

additional contact options
Ungoggo local Govt, kunture layin fanfo.

Ni Hassana Muhammad Ina sana’ar kira, wadda akafi sani da kirar farfaru.

Munayin Abubuwa kamar haka:

Hakori ja da fari

Zobuna na yara dana manya

Awarwaro

Dankunne

Hakori: ja munayinsa da awarwaraye da kuma tasa, fari kuma munayinsa da tasa.

Awarwaro munayinsa da alminiyom.

Zobe: munayinsa da alminiyom mai kamar azurfa ,Munayin ja kuma da kumbo.

Dankunne: munayinsa da alminiyom.

Kuma muna bada sari akan kudi kamar haka:

Hakori:  da wanda muke badawa dozin akan 300, da 200 ,dana 100.

Zobe: shima akansari a kwai na 300,a kan dozin dana 200 shima akan dozin na yara kuma akan 100.

Awarwaro: shima muna bada dozin akan 100, dankunne shima akan 100 dozen.

Kuma zaku iya kawo azurfa a sarrafa muku ita dan yimuku zobe da hakori

Domin neman karin bayani ko siyan kayan mu za’a iya tuntubar ta akan lambar waya: 08104746904

Ko kuma a same mu a Ungoggo local Govt, kunture layin fanfo.

Lambar Waya 08104746904
nisa Unknown
Adreshi Ungoggo local Govt, kunture layin fanfo.