/
/ 471
=N=150

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #2069

additional contact options
Zoo Road Sabuwar Mandawari kan Titin Achilafiya Gidan Ibn Sina, Kano

Muna da kwaraewa wajen sarrafawa domin samar da inganteccen Man Gashi. Wanda muna siyarwa daidai domin amfanin Uwargida da Amarya. Sannan kuma muna bada sari. Kuma wannan Man anyi shi ne da sinadarin Itatuwa masu dauke da tasirin

1.Fito da Gashi

2.Hana Shi Zuba

3.Sa shi kyalli

  1. Magance amosanin kai da dai sauransu.

Yadda ake amfani da shi

Ana amfani da shi kamar yadda ake amfani da kowanne irin man gashi ta hanyar kitso, shamfo, shafawa a gashi. Wannan man kowa zai iya amfani dashi (maza da mata).

Office Address

Zoo Road Sabuwar Mandawari kan Titin Achilafiya Gidan Ibn Sina.

Head Office

No. 11-13 Unguwa Uku Corner Shop Near Secretariat Local Government, Kano.

Phone No.

08023307049.

English

How it can be used.

This hair cream can be used for weaving or flatting, during shampoo, and for hair application by both male and female.

Lambar Waya 08023307049.
nisa Unknown
Adreshi Zoo Road Sabuwar Mandawari kan Titin Achilafiya Gidan Ibn Sina, Kano