/ / 602

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #28

additional contact options
Isah Na Kan Kwana Mai Nama: Muna siyar da danyen nama, na Sa da na Rago, Muna siyar da Kilishin Naman Rago da na Sa har da Gasassun Kaji. Kuma muna siyar da Dambun Nama na Sa da na Rago harma da na kaji.
Sannan kuma muna karbar ayyuka kamar a kawo mana Sa, Rago ko Kaji domin mu yi muku Kilishi, Dambun Nama Ko Gashi domin Biki, Suna ko Babban Taro.
Tsohon Gidan Man Total na Singa, Kusa da Gidan Gashash, Muratala Muhammad Way

Lambar Waya 08037473227