/
/ 924

Private Message
Advert #1756

additional contact options
No. 7 Jaen Yamma Layin Makabarta Sharada Phase III Kano - Nigeria

Jamilu Dahiru Food Processing muna farin cikin sanar daku irin fikirar da Allah ya bamu wajen sarrafawa da kuma samar da kayan karawa girki kamshi da armashi, kamar curry, da kuma thyme wanda ake amfani dashi wajen sarrafa nama. Muna da cikakkiyar sheda daga hukumar dake kula da ingancin kayan abinci wato Nafdac: (NAFDAC REG. NO. B16949L) Nan gaba muna da kudurin samar da wasu kayayyakin girki Insha Allah.

Dukkanin Kayayyakin kamfanin mu ana iya samun su a kanana da manyan mazubai.

Lambar Waya 08055496002, 08023492004
nisa Unknown
Adreshi No. 7 Jaen Yamma Layin Makabarta Sharada Phase III Kano - Nigeria