/
/ 713

Private Message
Advert #1870

additional contact options
Kano - Nigeria

JUWAIRIYYA SHEHU Ina rubutua cikin harshen Hausa, a bangarori da dama suka hada da:-

1- Kagaggen labari ( rubutun zube ) prose
2- Wasan kwaikwayo kagagge ( Drama )
3- Littafin koyo da koyarwa ( Maihaja )

A bangaren kagaggen labari ina rubuta labari akan ilmantarwa, fadakarwa, nishadantarwa, soyayya da dai sauransu, ina sanfur dinsu kamar su:-

• Wani sirri
• Gidajen mu a yau
• Hanadi
• Watrana sai labari
• Hangen Dala
• da dai sauransu.

A banbagen rubutaccen wasan kwaikwayo kuma na rubuta littafin na mai suna:-

• “Yan banga
• Ta ciki na ciki
• da dai sauransu.

Sannan kuma ina iya karasawa mai rubutu labarin daya samo ya gaza karasawa ko dan rashin lokaci ko kuma don gazawa.

Duk wata harka da ta danganci rubutu musamman idan mutum yana son isar da wani bayani a rubuce amma ba shi da lokacin rubutawa ko duk wata shawara da ake iya nema akan wani labari don ( imma burin idar da shi ).
A bangaren rubutun koyo da kayarwa harshen hausa ina iya rubuta littafin koyo da hotonan kallon don isar da sakon fahimta dalibai.

Ina kuma iya rubutawa mutum wani bayani na koyon sana’a da ya ke son isarwa ga jama’a tare da hotunan sa.

Insha Allahu za’a sameni mai cika alkawari da aiki tukuru tare da farashi madai daici.

Lambar Waya 08063998279 ko 08184808338
Kasa Nigeria
Jiha/Yanki Kano
nisa 1,637 Kilomita
Adreshi Kano - Nigeria