/
/ 1,240

Private Message
Advert #1829

additional contact options
Ladies Paradise, Munshara wajen kawo muku kayan kawa da kyale-kyale na mata, kama daga Jakankuna kanana da manya, Takalman kwalisa, Nau’i-nau’in Sarkoki, Kayan Kyale-kyalen Amare, Abaya kai harma da kayan lefe kaco kam.

Lambar Waya 08182010069, 07063799916
Shafin Yanar gizo Ziyarci Shafin Yanar gizo