/
/ 643

Private Message
Advert #1994

additional contact options
Tarauni kasuwa gidansu Hafsaa KO Gidan Alhaji Danladi Haruna Gaya

v

NI SUNANA MAMAN FATEE NA KASANCE MAI SANA’AR DINKI

INAYIN DINKUNA KAMAR HAKA

  • Riga da Siket
  • Riga da zani
  • Doguwar Riga
  • Dinkin Uniform
  • Hjiabai da sauransu
  • Siket: inayin rapper Siket, three peaces, four peaces da kuma plain Siket
  • Zani: inayin plain zani 4 peaces, 6 peaces, 8 peaces dakuma 16 peaces
  • Doguwar riga: inayin A shape, 3 peaces dakuma mai tattara
  • Uniforms: inayin kowanne irin uniform idan kuka kawo yadin  uniform dinku.
Lambar Waya 08107664895
nisa Unknown
Adreshi Tarauni kasuwa gidansu Hafsaa KO Gidan Alhaji Danladi Haruna Gaya
Kwayoyin bincike