/
/ 582

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #55

additional contact options
Sabon Gari Kano - Nigeria

Ni, Muhammad Ali (Muhammad Jotter) na kasance ina buga takardu, kama daga na aikin ofis, makarantu wadanda ake kira STATIONARIES. Kamar irin su: Littattafan Rubutu (Exercise Books) da na zane-zane (Drawing Books) Ambulan (Envelops) manya wadanda ake saka FILES da kuma kanana, kuma ina buga jotter kowanne iri.

Ina buga takardu ga kamfanoni na gwamnati da masu zaman kansu, muna buga aiki irin na biki da sauran tarurruka kamar su jotter, wanda kusan akansa nayi fice (JOTTER).

nisa Unknown
Adreshi Sabon Gari Kano - Nigeria