/
/ 1,612

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #48

additional contact options
Kano, Nigeria

Marubiciyar Fim din BABBAN – KULLI da kuma SAI KUNNE YAJI har ila yau nina rubuta littafi ZABABBIYAR MACE (Dabaru 50 Sirrin Mallakar Miji) da kuma AURE YAKIN MATA.

Mafiya yawancin littattafai na na duba ga yadda za’a gyara rayuwar Aure, Dabi’un Mu a bisa koyarwar Addinin Musulunci.

Sannan kuma yana kara baiwa mata sirri akan yadda zasu gyara jiki da shimfida su ma’ana kwalliya da gyaran makwanci.

Ki nemi naki a yau kada abaki labari, akwai farashi mai sauki ga masu siya domin rabawa a sha’anin walimar biki da sauransu.

Sababbin Littafai masu fitowa Sune:

  • TSEAUREN HALATTAWA 1 – 2
  • DUN DAKE RUWA 1 – 2
  • GATARI DA WUTA 1 – 2 – 3
Lambar Waya 08051043003
nisa Unknown
Adreshi Kano, Nigeria