/ / 376

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #2094

additional contact options
Singa market, Kano

Muna Kasuwancin daddadar madarar yoghurt iri-iri musamman wanda yafi shahara wajen gamsar da Jama’a (FINEST). Madarar yoghurt din mu babu tsami ko makaki, sannan babu sikari mai illa, haka kuma babu fat a ciki don haka baya sa kiba.

Muna bada sari, a kowanne mataki. Sannan muna da kyakktawan farashi.

Sai angwada aka san na kwarai.

Za’a iya samun mu a Kasuwar Singa, Gidan Abdulaziz Chairman. Ko Akira Lambobin waya kamar haka: 08075365826 da kuma 08187578464.

 

 

Lambar Waya 08075365826 da kuma 08187578464.
nisa Unknown
Adreshi Singa market, Kano