/
/ 572

Private Message
Advert #1749

additional contact options
Jan bulo Kano - Nigeria

A Nurul Shifa Ventures Mun shahara wajen shigo muku da ingantattun injinan kyankyasar kwan kaji da dangendangenu (Incubator), a farashi daidai misali. Sannan kuma muna siyar da kayan na’urar Sola ma’ana na’urar da ke amfani da hasken rana wajen bada wutar lantarki. Bugu da kari muna siyar da kayan sha irin na Sa’udiya kamar su lemo da sauran abubuwan annashuwa.

Lambar Waya 08037044299
Kasa Nigeria
Jiha/Yanki Kano
nisa 1,630 Kilomita
Adreshi Jan bulo Kano - Nigeria