/ / 596

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #43

additional contact options
Kano, Nigeria

Safiyyah Ibrahim Abdulhamid marubuciyar littattafan Turanci ce, irin wadanda ake kira a turance Poem. Sannan ni dalibace a Jami’ar Bayero Kano.
A halin yanzu na wallafa littattafai guda biyu: “Destined by the Rhythm” da kuma“Jewel from the new world”.

A rubutu na kamar “Destined by the Rhythm” nayi amfani da sabon salo kimiyya wajen rubutashi. Kuyi kokari ku mallaki wannan littafi domin ganewa idon ku akan kudi =N= 250.00.

English
Safiyyah Ibrahim Abdulhamid (a young poet) is a member of the Association of Nigerian Authors, Kano State Branch. She is currently an undergraduate student at Bayero University Kano.

A young poet. She authored two anthologies of poetry namely Jewel from the new world and Destined by the Rhythm her upcoming books include; A Touch of Fate, Creativity as my Ability, Path – 5 short dramas and Fourty Poems.

Shafin Yanar gizo Ziyarci Shafin Yanar gizo
nisa Unknown
Adreshi Kano, Nigeria