/ / 794

Babban Jami'i, mai kulla da wannan shafi.


Private Message
Advert #51

additional contact options
Kano, Nigeria

Ni SANI ISAH nakasnace aikina a matsayin FREELENCER wato mai dogaro da kansa ta hanyar amfani da ilimi, basira ko hikima da Allah ya ba dan Adam.

A halin yanzu ina bada shawarwari a bisa yadda mutum zai kasance mai amfani da tasa basirar domin kasancewa mai dogaro da kansa.

Ina aikin Fassara kama daga harshen Turanci zuwa Fulfulde da kuma Hausa zuwa Fulfulde.

Kuma ni marubuci ne na rubuta littafi FULATANCI ASAUKAKE littafi na 1.

Ina gudanar da harkokin kasuwanci da bincike akan kasuwanci irin na zamani.

BLOCK NO. 9 ETF/KERD BUILDING GANDUN ALBASA KANO

Lambar Waya 08037899945
nisa Unknown
Adreshi Kano, Nigeria