/
/ 570
=N=200

Private Message
Advert #2233

additional contact options
Ina  Uwar Gida da Amarya, Ina Zawarawa da “Yam Mata? To ku bude kunnuwan ku domin a Turaren/lallen Jamel  domin yana da fa’idodi masu yawan gaske ga duk wadda tayi amfani dashi wajen kunshi kamar haka;

  • Yana kara Dankon kauna tsakanin Miji da Matar da take kunshi da Jamel
  • Yana karawa mata kwarjini
  • Yana karawa mata Farin Jini, musamman “yam mata
  • Yana magance cututtukan fata musamman kurajen kafa da mata sukanyi
  • Kunshi da Lallen/Turaren Jamel yana Daukar Hankalin Da Namiji. Dan haka “yan uwa Mata Ku Kasance masu amfani da Turaren/Lallen Jamel domin samun mallakar zucuyoyin Mazajen ku.
  • Kuma za’a iya cakuda Turare/Lallen Jamel da Jan lalle ko lallen fulawa sai a kwaba sannan a rangada miki kunshi ko fulawa.

Ina said a Turaren Wuta mai kamshin gaske, da Humra da sauran kayan gyaran jiki na Amare, Uwar Gida, Zawarawa da “Yam Mata.

Sai an gwada akan san na kwarai. Domin Karin Bayani dangane da dabarun yadda ake amfani dashi za’a iya tuntubata ta lambar waya kamar haka: 08120756857

Sunana SHAMSIYYA (Maman Sadiq)

Kuma a kwanar Jaba ‘yan doya nake

Ina da kyakkyawan farashi  ga masu sari har da masu siyan daidai.

Lambar Waya 08120756857
Shafin Yanar gizo Kwanar Jaba, Yan Doya
Kwayoyin bincike