/ / 640

Private Message
Advert #59

additional contact options
No. 461 Abbale Street Fagge D1 (WAPA) Kano

Mun Shahara wajen gyarawa, siye da siyar da Injin wanki kowanne iri manya da kanana. Aiyukan mu sun kama daga injinan wanki na gidaje (Home Use) har zuwa Injinan wanki na kamfanoni. Muna siyar da dukkanin kayan gyaran injin wanki wato spare parts kenan.

A halin yanzu mu na gudanar da wannan aiki/sana’a cikin fadin garin kano har da makwabtan jihohi.

Wuri: MUSTAJABA International Investment No. 461 Abbale Street Fagge D1 (WAPA) Kano

08105107155

Lambar Waya 08105107155
nisa Unknown
Adreshi No. 461 Abbale Street Fagge D1 (WAPA) Kano