Taskar Mu

Taskar Shirin Kasuwancin Zamani

An samar da wannan taska saboda ma’abota sauraron shirin mu na Radiyo domin baku damar sauraron maimaicin shirin Kasuwancin Zamani da ake gabatarwa a kafar yada labarai ta Express Radio 90.3 FM a kowacce ranar laraba da misalin karfe 11:00 – 12:00 na rana.

Zaku iya samun damar sauraron shirin Kasuwancin Zamani wadanda da suka gabata, har ma ku sauke su cikin na’urorin ku wato Downloading a turance. Kowanne shiri yana tare da kwanan watan da aka gabatar da shi. Domin kunnawa/sauraro sai a latsa wanda ake da bukata bisa kwanan wata ko ranar da’aka gabatar da shi, take za aji ya fara:

Update Required To play the media you will need to either update your browser to a recent version or update your Flash plugin.